Abinci Alheri (Mp3 Download, Lyrics)


Abinci Alheri Mp3 Download, Lyrics – Sir Jude Nnam

Abinci Alheri Mp3 Download – Sir Jude Nnam

Download Mp3

Abinci Alheri Lyrics – Sir Jude Nnam

[Chorus]
Abinci Alheri zamu ci
Abinci alheri eh, abinci rai
Shiryeye daga wurin Allah O!
Abinci alheri zamu ci
Shiryeye daga wurin Allah O!
Abinci alheri zamu ci

Shiryeye daga wurin Allah O!
Abinci alheri zamu ci
Shiryeye daga wurin Allah O!
Abinci alheri zamu ci

[Verse 1]
Yesu ya dauki gurasa
Ya ba mu Ya ce
Wannan shi ne jikin,
Daza ba a duka muta ne

Kristi Ya dauki koko
Ya ba mu Ya ce
Wannan shi ne jinin na
Daza ba a duka muta ne

[Chorus]
Abinci Alheri zamu ci
Abinci alheri eh, abinci rai
Shiryeye daga wurin Allah O!
Abinci alheri zamu ci
Shiryeye daga wurin Allah O!
Abinci alheri zamu ci

Shiryeye daga wurin Allah O!
Abinci alheri zamu ci
Shiryeye daga wurin Allah O!
Abinci alheri zamu ci

[Verse 2]
Gurasa da koko da mu karbi
Shi ne Jikin! Shi ne Jikin Yesu!

Duk wanda ya karbi
Shi acikin tsar kekiya
Zuciya zai samu rai harabada!

Inkuna kauna shi!
Zai samu rai harabada!

[Chorus]
Abinci Alheri zamu ci
Abinci alheri eh, abinci rai
Shiryeye daga wurin Allah O!
Abinci alheri zamu ci
Shiryeye daga wurin Allah O!
Abinci alheri zamu ci

Shiryeye daga wurin Allah O!
Abinci alheri zamu ci
Shiryeye daga wurin Allah O!
Abinci alheri zamu ci

[Bridge]
Kuzo ku karbi shi
Kuzo ku karbi shi
Kuzo ku karbi shi
Kuzo ku karbi shi

Masu bauta
Kuzo ku karbi shi
Ya na da dadi
Kuzo ku karbi shi
Zai ba ku rai
Kuzo ku karbi shi

Mai tsarki
Kuzo ku karbi shi
Mai kauna
Kuzo ku karbi shi
Mai Jinkai
Kuzo ku karbi shi
Mai salama
Kuzo ku karbi shi

[Chorus]
Abinci Alheri zamu ci
Abinci alheri eh, abinci rai
Shiryeye daga wurin Allah O!
Abinci alheri zamu ci
Shiryeye daga wurin Allah O!
Abinci alheri zamu ci

Shiryeye daga wurin Allah O!
Abinci alheri zamu ci
Shiryeye daga wurin Allah O!
Abinci alheri zamu ci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

error

Enjoy this blog? Please spread the word :)